Music

Music: RAMSON RABO MADAKI – KAUNA

Nigerian gospel music minister, RAMSON RABO MADAKI released his long anticipated single titled “KAUNA”

Download & Share Below!!!

DOWNLOAD NOW

KAUNA LYRICS

Kauna ehhhhhh itace babar 3×
Cikin dokoki da Allah ya ba mu.

Chor chor chor tor yan’uwana sai mu nuna Kauna ga juna gama YESUS yace ka kaunace makiyin ka kamar yadda ya kaunace mu ka kaunace makiyin ka kamar yadda kake kaunar kanka
Gama YESUS ya mutu a kan gijiye gama irin Kauna da yace muyi kenan irin Kauna da ya kaunace mu akan gijiye.

Kuzo ku duba wanna irin Kauna ehh da YESUS yayi mana YESUS ya mutu akan gijiye domin Kauna mu 2×

Kai baba na sai ka kaunace makiyan ka kamar yadda kake kaunar kanka chor
Ke mama na sai ki kaunace makiyan ki kamar yadda kike Kaunar kanki domin haka Ne Allah ya ke so mu nuna Kauna ga juna mu.

Gospel Entity Ad

Leave a Reply